Littafi Mai Tsarki

W. Yah 15:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mala'ika bakwai ɗin nan masu bala'i bakwai suka fito daga Haikalin, saye da tufafin lilin mai tsabta, mai ɗaukar iko, da ɗamarar zinariya a ƙirjinsu.

W. Yah 15

W. Yah 15:1-8