Littafi Mai Tsarki

W. Yah 15:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wane ne ba zai ji tsoronka ba, ya Ubangiji,Ya kuma ɗaukaka sunanka?Domin kai kaɗai ne Mai Tsarki.Dukkan al'ummai za su zo su yi maka sujada,Don ayyukanka na adalci sun bayyana.”

W. Yah 15

W. Yah 15:2-8