Littafi Mai Tsarki

W. Yah 15:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuma ga wata alama a Sama, mai girma, mai banmamaki, mala'iku bakwai masu bala'i bakwai, waɗanda suke bala'in ƙarshe, don su ne iyakacin fushin Allah.

W. Yah 15

W. Yah 15:1-6