Littafi Mai Tsarki

W. Yah 14:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma mala'ika na uku ya biyo, yana ɗaga murya da ƙarfi, yana cewa, “Duk mai yi wa dabbar nan da siffarta sujada, wanda kuma ya yarda a yi masa alama a goshinsa, ko a hannunsa,

W. Yah 14

W. Yah 14:3-16