Littafi Mai Tsarki

W. Yah 14:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ɗaga murya da ƙarfi ya ce, “Ku ji tsoron Allah, ku ɗaukaka shi, domin lokacinsa na yin hukunci ya yi. Ku yi masa sujada, shi da ya halicci sama, da ƙasa, da teku, da kuma maɓuɓɓugan ruwa.”

W. Yah 14

W. Yah 14:1-14