Littafi Mai Tsarki

W. Yah 14:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka tattake mamatsar inabin a bayan gari, jini kuma ya yi ta gudana daga mamatsar inabin, ya kai kamar tsawon linzami a bakin doki, har mil metan.

W. Yah 14

W. Yah 14:13-20