Littafi Mai Tsarki

W. Yah 14:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma wani mala'ika ya fito daga bagadin ƙona turare, wato, mala'ikan da yake da iko da wutar, ya yi magana da murya mai ƙarfi da wannan mai kakkaifan lauje, ya ce, “Ka sa laujenka ka yanke nonnan inabin zuwa duniya, don inabin ya nuna.”

W. Yah 14

W. Yah 14:9-20