Littafi Mai Tsarki

W. Yah 13:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

har suka yi wa macijin nan sujada, don shi ne ya bai wa dabbar ikonsa, suka kuma yi wa dabbar sujada, suna cewa, “Wa ya yi kama da dabbar nan? Wa kuma zai iya yaƙi da ita?”

W. Yah 13

W. Yah 13:1-14