Littafi Mai Tsarki

W. Yah 13:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan abu sai a game da hikima. Duk mai basira ya ƙididdige lambar dabbar nan, don lamba ce ta wani mutum, lambar kuwa ɗari shida ce da sittin da shida.

W. Yah 13

W. Yah 13:12-18