Littafi Mai Tsarki

W. Yah 13:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tana kuma yaudarar mazaunan duniya, da abubuwan al'ajabin nan da aka yardar mata ta yi a gaban dabbar nan, tana umartarsu, su yi wata siffa saboda dabbar nan wadda aka yi wa rauni da takobi, ta kuwa rayu.

W. Yah 13

W. Yah 13:5-18