Littafi Mai Tsarki

W. Yah 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan na ga wata dabba na fitowa daga cikin ƙasa. Tana da ƙaho biyu kamar na ɗan rago, maganarta kuwa kamar ta macijin nan.

W. Yah 13

W. Yah 13:4-17