Littafi Mai Tsarki

W. Yah 12:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka jefa ƙaton macijin nan a ƙasa, wato macijin nan na tun dā dā, wanda ake kira Ibilis da Shaiɗan, mayaudarin dukkan duniya, aka jefa shi a duniya, mala'ikunsa ma aka jefa su tare da shi.

W. Yah 12

W. Yah 12:1-17