Littafi Mai Tsarki

W. Yah 12:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Macijin kuwa ya yi fushi da matar, ya tafi ya ɗaura yaƙi da sauran zuriyarta, wato, waɗanda suke kiyaye umarnin Allah, suke kuma shaidar Yesu. Sai ya tsaya a kan yashin teku.

W. Yah 12

W. Yah 12:12-17