Littafi Mai Tsarki

W. Yah 12:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun kuwa yi nasara da shi albarkacin jinin Ɗan Ragon nan, da kuma albarkacin maganar da suka shaida, domin ba su yi tattalin ransu ba, har abin ya kai su ga kisa.

W. Yah 12

W. Yah 12:5-15