Littafi Mai Tsarki

W. Yah 11:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa wani yana da niyyar cutarsu, sai wuta ta huro daga bakinsu, ta lashe maƙiyansu, duk mai niyyar cutarsu kuwa, ta haka ne lalle za a kashe shi.

W. Yah 11

W. Yah 11:1-9