Littafi Mai Tsarki

W. Yah 11:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

amma kada ka auna harabar Haikalin, ka ƙyale ta, domin an ba da ita ga al'ummai, za su tattake tsattsarkan birnin nan har wata arba'in da biyu.

W. Yah 11

W. Yah 11:1-10