Littafi Mai Tsarki

W. Yah 11:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan aka buɗe Haikalin nan na Allah da yake a Sama, aka kuma ga akwatin alkawarinsa a Haikalinsa. Sai aka yi ta walƙiya da kururuwa, da aradu, da rawar ƙasa, da ƙanƙara manya manya.

W. Yah 11

W. Yah 11:15-19