Littafi Mai Tsarki

W. Yah 11:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A nan tāke sai aka yi wata babbar rawar ƙasa, sai ushirin garin ya zube, mutum dubu bakwai aka kashe a rawar ƙasar, sauran kuwa suka tsorata, suka ɗaukaka Allah Mai Sama.

W. Yah 11

W. Yah 11:5-17