Littafi Mai Tsarki

W. Yah 11:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mazaunan duniya kuma, sai su yi ta alwashi a kansu, suna ta shagali, suna a'aika wa juna da kyauta, domin annabawan nan biyu dā sun azabtar da mazaunan duniya.

W. Yah 11

W. Yah 11:1-15