Littafi Mai Tsarki

W. Yah 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan na ga wani ƙaƙƙarfan mala'ika yana saukowa daga sama, lulluɓe da gajimare, da bakan gizo a bisa kansa, fuskarsa kamar rana, ƙafafunsa kuma kamar ginshiƙan wuta.

W. Yah 10

W. Yah 10:1-10