Littafi Mai Tsarki

W. Yah 1:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana riƙe da tauraro bakwai a hannunsa na dama, daga bakinsa kuma takobi mai kaifi biyu yake fitowa. Fuskarsa tana haske kamar rana a tsaka.

W. Yah 1

W. Yah 1:6-20