Littafi Mai Tsarki

W. Yah 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

tana cewa, “Rubuta abin da ka gani a littafi, ka aika wa ikilisiyoyin nan bakwai, wato ta Afisa, da ta Simirna, da ta Birgamas, da ta Tayatira, da ta Sardisu, da ta Filadalfiya, da kuma ta Lawudikiya.”

W. Yah 1

W. Yah 1:1-20