Littafi Mai Tsarki

Mar 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ga wani gajimare ya zo ya rufe su, aka kuma ji wata murya daga cikin gajimaren, ta ce, “Wannan shi ne Ɗana ƙaunataccena. Ku saurare shi.”

Mar 9

Mar 9:6-11