Littafi Mai Tsarki

Mar 9:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yesu ya ga taro na ɗungumowa a guje, sai ya tsawata wa baƙin aljanin ya ce masa, “Kai, beben aljan, na umarce ka ka rabu da shi, kada kuma ka ƙara hawansa.”

Mar 9

Mar 9:15-32