Littafi Mai Tsarki

Mar 8:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da Yesu ya waiwaya ya ga almajiransa, ya tsawata wa Bitrus ya ce, “Ka yi nesa da ni, Shaiɗan! Ba ka tattalin al'amuran Allah sai na mutane.”

Mar 8

Mar 8:28-35