Littafi Mai Tsarki

Mar 8:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa na sallame su su tafi gida da yunwa haka, ai, za su kasa a hanya, ga shi kuwa, waɗansunsu sun fito nesa.”

Mar 8

Mar 8:1-7