Littafi Mai Tsarki

Mar 8:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kama hannun makahon, ya kai shi bayan gari. Da ya tofa yau a idanunsa, ya ɗora masa hannu, sai ya tambaye shi cewa, “Kana iya ganin wani abu?”

Mar 8

Mar 8:13-25