Littafi Mai Tsarki

Mar 8:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yake Yesu ya gane haka, sai ya ce musu, “Don me kuke zancen ba ku da gurasa? Ashe, har yanzu ba ku gane ba, ba ku kuma fahimta ba? Zuciyarku a taurare take?

Mar 8

Mar 8:11-20