Littafi Mai Tsarki

Mar 6:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya umarce su kada su ɗauki guzuri don tafiyar, ko gurasa, ko burgami, ko kuɗi ma a ɗamararsu, sai dai sanda kawai,

Mar 6

Mar 6:1-10