Littafi Mai Tsarki

Mar 6:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da saukar Yesu sai ya ga taro mai yawa, ya kuma ji tausayinsu, domin kamar tumaki suke ba makiyayi. Ya fara koya musu abubuwa da yawa.

Mar 6

Mar 6:33-36