Littafi Mai Tsarki

Mar 6:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don dā Hirudus da kansa ya aika aka kamo Yahaya, ya ɗaure shi a kurkuku saboda Hirudiya matar ɗan'uwansa Filibus, wadda shi Hirudus ya aura.

Mar 6

Mar 6:9-20