Littafi Mai Tsarki

Mar 5:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don dā an sha ɗaure shi da mari da sarƙa, amma ya tsintsinka sarƙar, ya gutsuntsuna marin, har ma ba mai iya bi da shi.

Mar 5

Mar 5:1-8