Littafi Mai Tsarki

Mar 5:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuwa yardar musu. Sai baƙaƙen aljannun suka fita, suka shiga aladun. Garken kuwa wajen alade dubu biyu, suka rugungunto ta gangaren, suka fāɗa tekun, suka halaka a ruwa.

Mar 5

Mar 5:12-21