Littafi Mai Tsarki

Mar 4:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce musu, “Shin, ana kawo fitila don a rufe ta da masaki, ko a ajiye ta a ƙarƙashin gado ne, ba don a ɗora ta a kan maɗorinta ba?

Mar 4

Mar 4:13-26