Littafi Mai Tsarki

Mar 4:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce musu, “Ku kam, an yardar muku ku san asirin Mulkin Allah, amma ga waɗanda ba sa cikinku, kome sai a cikin misali,

Mar 4

Mar 4:4-20