Littafi Mai Tsarki

Mar 3:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya duddube su da fushi, yana baƙin ciki da taurin zuciyarsu, sai ya ce wa mutumin, “Miƙo hannunka.” Sai ya miƙa, hannunsa kuwa ya koma lafiyayye.

Mar 3

Mar 3:1-11