Littafi Mai Tsarki

Mar 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanne ya fi sauƙi, a ce wa shanyayyen, ‘An gafarta maka zunubanka’, ko kuwa a ce, ‘Tashi ka ɗauki shimfiɗarka ka yi tafiya’?

Mar 2

Mar 2:1-16