Littafi Mai Tsarki

Mar 2:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba mai mahon tsohuwar tufa da sabon ƙyalle. In ma an yi, ai, sai sabon ƙyallen ya kece tsohuwar tufar, har ma ta fi dā kecewa.

Mar 2

Mar 2:11-28