Littafi Mai Tsarki

Mar 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana cikin wucewa, sai ya ga Lawi ɗan Halfa a zaune yana aiki a wurin karɓar haraji. Yesu ya ce masa, “Bi ni.” Sai ya tashi ya bi shi.

Mar 2

Mar 2:10-20