Littafi Mai Tsarki

Mar 16:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su kuwa suka tafi, suka yi ta wa'azi ko'ina, Ubangiji yana taimakonsu, yana kuma tabbatar da maganarsu ta mu'ujizan nan da suke biye da maganar.]

Mar 16

Mar 16:11-20