Littafi Mai Tsarki

Mar 15:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bilatus ya ce musu, “Ta wane hali? Wane mugun abu ne ya yi?” Amma su, sai ƙara ɗaga murya suke yi, suna cewa, “A gicciye shi!”

Mar 15

Mar 15:6-16