Littafi Mai Tsarki

Mar 14:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hakika kuwa ina gaya muku, duk inda za a yi bishara a duniya duka, abin da matan nan ta yi, za a riƙa faɗarsa domin tunawa da ita.”

Mar 14

Mar 14:8-16