Littafi Mai Tsarki

Mar 14:70 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ya sāke musawa. Jim kaɗan sai na tsaitsayen suka ce wa Bitrus, “Lalle kai ma ɗayansu ne, don Bagalile ne kai.”

Mar 14

Mar 14:63-71