Littafi Mai Tsarki

Mar 14:54 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bitrus kuma ya bi shi daga nesa nesa, har cikin gidan babban firist ɗin, ya zauna cikin dogaran Haikali, yana jin wuta.

Mar 14

Mar 14:52-60