Littafi Mai Tsarki

Mar 14:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce, “Ya Abba, Uba, kowane abu mai yiwuwa ne a gare ka. Ka ɗauke mini ƙoƙon wahalan nan. Duk da haka dai ba nufina ba, sai naka.”

Mar 14

Mar 14:28-38