Littafi Mai Tsarki

Mar 14:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce masa, “Hakika, ina gaya maka, ko a wannan dare, kafin zakara ya yi cara ta biyu, za ka yi musun sanina sau uku.”

Mar 14

Mar 14:27-38