Littafi Mai Tsarki

Mar 14:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna cikin cin abinci, sai ya ɗauki gurasa, ya yi godiya ga Allah, ya gutsuttsura, ya ba su, ya ce, “Ungo, wannan jikina ne.”

Mar 14

Mar 14:20-30