Littafi Mai Tsarki

Mar 13:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Al'umma za ta tasar wa al'umma, mulki ya tasar wa mulki. Za a yi ta raurawar ƙasa a wurare dabam dabam, da kuma yunwa. Amma fa duk wannan masomin azaba ne tukuna.

Mar 13

Mar 13:7-16