Littafi Mai Tsarki

Mar 13:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don almasihan ƙarya da annabawan ƙarya za su firfito, su nuna alamu da abubuwan al'ajabi, don su ɓad da ko da zaɓaɓɓu ma, in zai yiwu.

Mar 13

Mar 13:19-23