Littafi Mai Tsarki

Mar 12:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai wani malamin Attaura ya zo ya ji suna muhawara da juna. Da dai ya ga Yesu ya ba su kyakkyawar amsa, sai ya tambaye shi, “Wane umarni ne mafi girma duka?”

Mar 12

Mar 12:18-29